Browsing Category
Lafiya
An kone fiye da kaji 45,000 a Mozambique
Jami'ai a Mozambique sun ce fiye da kaji 45,000 aka kashe, aka kuma ƙona tare da binne su a kudancin kasar domin daƙile yaɗuwar cutar murar tsuntsaye a ƙasar.
An shigar da kajin ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gano mutane 15,060 da ake zargin sun kamu da cutar Mashako a Najeriya
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce an gano mutane 15,060 da ake zargin sun kamu da cutar Mashako a kasar a daidai lokacin da ta ke bayar da karin haske kan matakin!-->…
Read More...
Read More...
Harin babban asibitin Zirin Gaza ya fusata kungiyoyin kasa da kasa, da al’ummar sassan duniya
Harin da ya kashe mutane akalla 500 a babban asibitin Zirin Gaza, ya fusata kasashe, hukumomi, kungiyoyin kasa da kasa, da sauran al’umma a sassan duniya, wadanda ke ci gaba da yin!-->…
Read More...
Read More...
Za’a yiwa ‘yan mata allurar rigakafi da za ta taimaka musu wajen hana su kamuwa da cutar…
Gwamnatin tarayya ta samu allurar rigakafin cutar Polio sama da miliyan shida da kuma sauran kayayyaki don kaddamar da rigakafin ga 'yan mata masu shekaru 9 zuwa 14 a ranar 24 ga!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Yobe ya amince daukar ma’aikatan lafiya na Ungozoma 158
Gwamna mai mala buni na jihar Yobe ya amince daukar ma’aikatan lafiya na Ungozoma 158 da suka kammala karatu a kwalejin aikin lafiya da ungozoma dake Damaturu, a matsayin yunkuri na!-->…
Read More...
Read More...
Ministan lafiya Ali Pate ya gargadi asibitocin kasar nan da su fifita ceton rayukan mutane fiye da…
Ministan kiwon lafiya da walwalar jama’a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya gargadi asibitocin kasar nan da su fifita ceton rayukan mutane fiye da kowane abu.
Bisa al’ada, sau da dama!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yabawa UNICEF kan ayyukan jin kai, kiwon lafiya, da tattalin arziki a…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yabawa Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) kan ayyukan jin kai da take yi sama da shekaru 30 da bayar da gudunmawa wajen inganta kiwon!-->…
Read More...
Read More...
Jihohi 13 ne suka fuskanci ambaliyar ruwa sakamakon sako ruwa daga madatsar Lagdo
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasar ta ce jihohi 13 ne suka fuskanci ambaliyar ruwa sakamakon sako ruwa daga madatsar Lagdo da hukumomin Kamaru suka yi.
Wakilin hukumar Mista!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana sa ran haifar yara akalla dubu 365,595 cikin shekarar 2023 a jihar Jigawa
Kwamishinan lafiya Dr. Abdullahi Kainuwa ne ya bayyana haka a taron bikin ranar kayyade iyali ta duniya ta bana, wanda aka gudanar a Dutse babban birnin jihar.
A wajen taron, Dokta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin kasar Indiya 23 ne suka bata sanadiyyar ambaliyar ruwa
Akalla sojojin kasar Indiya 23 ne suka bata biyo bayan ambaliyar ruwa data afkawa jihar Sikkim dake arewa maso gabashin kasar.
Sojojin kasar sun ce ambaliyar ruwa ta faru ne biyo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...