Browsing Category
Lafiya
Gwamnatin Najeriya na kokarin samar da ingantaccen tsarin kiwon lafiya ga ‘yan Najeriya
Gwamnatin tarayya na kokarin saka hannun jari a fannin hadin gwiwar hakumomin gwamnati da masu zaman kansu (PPP) a fannin kiwon lafiya domin tabbatar da samar da ingantaccen tsarin!-->…
Read More...
Read More...
An samu raguwar hadura a watannin farko na wannan shekara da kashi 15.5 cikin 100
Hukumar kiyaye haddura ta kasa tace an samu raguwar hadura a watannin farko na wannan shekara da kashi 15.5
Mai magana da yawun hukumar na kasa Bisi Kazeem, yace rahotannin da suka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
A Jigawa marasa galihu 94,710 ne ke cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na kiwon lafiya
Sama da mutane dubu 94,710 ne ke cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na samar da mafi karancin shirin kiwon lafiya a jihar Jigawa.
Coordinator hakumar JIMA na jihar Jigawa, Mallam!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zuwa yanzu an samu rahoton mutuwar mutane 3,840 a birnin Bahar Rum na kasar Libya
Dubban mutane ne suka bace yayin da masu aikin ceto ke kokarin isa birnin Derna, birnin da ambaliyar ruwa ta fi kamari.
Mazauna birnin Derna na kasar Libya, sun yi ta neman ‘yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Bola Tinubu ta kuduri aniyar inganta fannin kiwon lafiya a Najeriya
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya jaddada kudirin wannan gwamnatin a kokarin da take na samar da kiwon lafiya a cikin gida,da kuma inganta wuraran neman lafiya domin inganta!-->…
Read More...
Read More...
Guguwa mai tafe da mamakon ruwan sama ta hallaka mutane a yankin gabashin Libya
Aƙalla mutum dubu biyu ne suka rasu da dama kuma suka ɓace bayan da wata mahaukaciyar guguwa mai tafe da mamakon ruwan sama ta haddasa ambaliya a yankin gabashin Libya.
Ruwan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sabuwar dokar kula da lafiya za ta saukaka hanyoyin samun lafiyar kwakwalwa ga ‘yan Najeriya
Ko’odinetan shirin kula da lafiyar kwakwalwa na kasa a ma’aikatar lafiya ta tarayya, Dokta Tunde Ojo ya ce gibin jinya a cikin masu tabin hankali ya kai kusan kashi 90 cikin dari.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin mace-macen zazzabin cizon sauro a Najeriya ya ragu da kashi 55 cikin dari
Daraktan shiyya na Hukumar Lafiya ta Duniya a Afirka, Dr Matshidiso Moeti, ya ce adadin mace-macen zazzabin cizon sauro a Najeriya ya ragu da kashi 55 cikin dari.
Moeti ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 2,100 ne suka mutu a girgizar kasa a kasar Moroko
Ma'aikatan agaji daga kasashen waje sun isa Moroko domin taimakawa takwarorinsu na kasar a aikin ceton wadanda girgizar kasa ta sanya suka makale a baraguzan gini ko tsaunukan da aka!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin shugaba Tinubu zata magance kalubalan da fannin kiwon lafiya ke fuskanta
Ministan Lafiya da walwalar jama’a Farfesa Muhammad Ali Pate, yace gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu zata magance kalubalan da fannin kiwon lafiya ke fuskanta a kasar nan.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...