Browsing Category
Rayuwa
Gwamnatin Kano Zata Kafa Cibiyar Kula da Mata-Maza
Gwamnan jihar Kano, Abdullahin Umar Ganduje ya ce gwamnatinsa za ta kafa cibiya ta musamman domin kula da masu larurar mata-maza a jihar.
Ya ce za a kafa cibiyar ne da hadin gwiwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bincike ya nuna matasa fiye da kaso 80 a duniya ba sa motsa jiki yadda ya kamata
Kwanan baya, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta ba da wata sanarwa, inda ta ce, wani sabon nazari da aka gudanar karkashin shugabancinta ya nuna cewa, matasa fiye da kaso 80 a duniya!-->…
Read More...
Read More...
Sanadiyyar abinci mai guba mutane 10 sun mutu a arewacin Najeriya
A kalla mutane 10 ne suka mutu wasu mutanen 400 aka kwantar a asibiti sakamakon ta’ammali da kayan abinci masu guba a jahar Kano, dake arewa maso yammacin Najeriya, wani jami’in yankin!-->…
Read More...
Read More...
’Yan Najeriya Ku Yafe Ni Kan Karanci Wuta -Ministan Lantarki
Ministan Lantarki a Najeriya, Injiniya Saleh Mamman, ya nemi afuwar ’yan Najeriya kan rashin samun wadatacciyar wuta da suke fuskanta a yanzu.
Ministan ya nemi afuwar ne cikin wani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa ta rike matsayin adalci wajan kaddamar da kasafin kudi a 2020.
Gwamnatin Jihar Jigawa ta rike matsayin ta a cikin Jihohin kasar nan 36 na wadanda suka fi yin adalci wajan kaddamar da kasafin kudi a 2020.
An bayyana hakan ne Cikin wani bincike!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hadejia: Badaru Ya Maida Martani Kan Rahoton Ambaliyar Ruwa
Gwamnatin jihar Jigawa a Najeriya tace tana dakon shawarwarin kwararru akan rahotan da Majalisar Dinkin Duniya ta wallafa, inda ta bukaci mahukunta su sauyawa garin Hadejia matsugunni!-->…
Read More...
Read More...
Mahara Dauke Da bindigogi Sun Fasa Gidan Yari A Owerri
Wasu mahara dauke da bindigogi da ababen fashewa sun fasa babban gidan yari da shelkwatar 'yan sandan jihar Owerri, inda suka saki daruruwan wadanda ke tsare.
Rahotanni daga!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An saci bayanan mutane miliyan 500 a Facebook
Wani sabon rahoto ya bankado yadda masu kutsen internet suka nadi diddigin bayanan sirri na mutane sama da miliyan 500 na masu mu'amala da facebook a kasashe sama da 100 ba tare da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani ba Kano ya kashe dansa da duka akan batan gallan 2 na manja
Yan sanda a Kano suna cafke da Awaisu Auwalu,dan shekara 40, mazaunin unguwar Samegu da ke cikin garin Kano, saboda ya lakadawa dan nasa duka har lahira kan zargin satar galan galan!-->…
Read More...
Read More...
An Kwaso ’Yan Najeriya 255 Da Suka Makale A Saudiyya
Gwamnatin Najeriya a ranar Litinin ta sake kwaso karin wasu mutum 255 ’yan kasar da suka makale a kasar Saudiyya.
Hukumar kula da ’yan Najeriya mazauna ketare (NIDCOM) ce ta!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...