Home Labarai Archive by category Rayuwa

Rayuwa

Labarai Rayuwa

Buhari ya nada tsohuwar minista a matsayin shugabar hukumar kare hakkin bil’adama

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohuwar ministar harkokin mata da walwala, Salamatu Suleiman, a matsayin shugabar hukumar kare hakkin bil’adama ta kasa. Salamatu Suleiman ta rike mukaman ministar harkokin mata da karamar ministar harkokin waje a zamanin mulkin tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua. Kazalika ta rike mukamin kwamishinar harkokin siyasa, zaman Continue reading
Labarai Mayan Labarai Rayuwa

MDD ta ce Najeriya na sahun kasashe 3 da za su fuskanci yunwa matsananciya

Hukumomin abinci na Majalisar Dinkin Duniya, sun yi gargadin yiwuwar miliyoyin jama’a a kassahen Yemen, Sudan ta Kudu da kuma Arewacin Najeriya su fuskanci matsananciyar yunwa da karancin abinci a watanni kalilan masu zuwa. Wani rahoto da shirin Abinci na Majalisar Dinkin Duniya WFP tare da hukumar Noma da Abinci ta Majalisar FAO suka fitar ya […]Continue reading