Browsing Category
Ilimi
An ƙaddamar da kudin kariya ga ƴan jarida da masu fafutukar ƴancin amfani da yanar gizo
Kundin dai an kaddamar da shi ta yanar gizo a jiya wanda ya samu halartar masu ruwa da tsaki a fannin yaɗa labarai da masu kare hakkin dan Adam da sassan nahiyar Afrika.
Read More...
Read More...
Muhimmiyar shawara ga manoma kan Noman rani
Idan ka tanadi wannan abubuwan, to kana bukatar ka fara da guri dan kadan ( mini size) kasan cewar na farin shiga cikin harkar.
Idan kasar gun;
Read More...
Read More...
Sauraron waƙa yana ƙara Imani- Sheikh Ibrahim Khalil
Malam Khalil ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a wajen maulidin Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi) na gidan Sheikh Malam Nasidi Abubakar Goron Dutse…
Read More...
Read More...
Aikin alheri: Gwamna Zulum ya sanya ƴaƴan talakawa dubu 3 a makaranta
Gwamnatinsa ce ta gina makarantun a yankunan kananan hukumomin Maiduguri da Jere dake da yaran dayawa da basa zuwa makaranta. An shirya makarantun da nufin kula da karatunsu.
Read More...
Read More...
Muhimmin bayani kan kamawa makaranta a Jigawa ranar Litinin
Kwamishinan yada labarai na jihar nan Malam Ibrahim Mamser ne ya bayyana hakan bayan zaman majalissar zartarwa ta jihar da aka gudanar karkasahin gwamna Muhammadu Badaru Abubakar a…
Read More...
Read More...
Masu yiwa kasa hidima zasu dawo a watan Satumba
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare, ya sanar da haka a wani sako da ya wallafa yau a shafinsa na Twitter.
Read More...
Read More...
Sharruda 10 na dawowa makarantu a Jigawa
A wata sanarwa da mai bayar da shawara kan ilimi mai zurfi ga gwamnan jihar Jigawa Muhammad T Muhammad ya fitar,ta bayyana cewa bayan karbar rahoton kwamitin da gwamna Muhammad Badaru…
Read More...
Read More...
An sanar da ranar komawa makarantu a Jigawa
Bayan zaman tattaunawa da ya gudana tsakanin masu ruwa da tsaki a fannin makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS)
Read More...
Read More...
Zaman gida daram ga daliban Jami’o’i a Nijeria
Shugaban kungiyar ta ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, a wata ganawa ta wayar tarho tare da manema labarai, yace gwamnatin tarayya bada gaske take ba dangane da tattaunawarta da…
Read More...
Read More...
Za a fito da sabbin hanyoyin tafiyar da manyan makarantu a Jigawa – Lawan Yunusa Danzomo
Kwamishinan ya yi wannan kiran ne lokacin kaddamar da kwamitin da zai tsara ka’idojin aikin ma’aikatan kwalejojin fasaha wanda aka gudanar a kwalejin fasaha ta jiha dake Dutse.
Read More...
Read More...