Browsing Category
Ilimi
Za’a bada guraben karo ilmi ga dalibai hamsin yan asalin jihar Jigawa
Shirin uwar gidan shugaban kasa mai suna Renewed hope Initiative, tare da hadin gwiwar wasu hukumomin bada tallafi na duniya zasu bada guraben karo ilmi ga dalibai hamsin yan asalin!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu zai halarci gasar karatun Alkur’ani ta kasa karo na 38 a garin Damaturu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku da Gwamnonin jihohin Borno da Yobe na daga cikin manyan baki da ake sa ran za su halarci gasar karatun!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bayyana kudirinta na saka yara miliyan 15 da ba sa zuwa makaranta Aji
Gwamnatin tarayya ta bayyana kudirinta na mayar da yara miliyan 15 da ba sa zuwa makaranta Aji nan da shekarar 2027.
Ministan Ilimi Farfesa Tahir Mamman shine ya bayyana hakan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kashim Shettima ya nemi dalibai su rugumi ilimin da suke da shi domin bada gudunmawa a Najeriya
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya nemi daliban kasar nan sun rugumi ilimi da suke da shi domin bada gudunmawa wajen cigaban kasar nan, a maimakon lalubo hanyoyin cigaban!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar JAMB ta kara kudin rijistar jarrabawar UTME na shekarar 2024
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB ta kara kudin rijistar jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) na shekarar 2024.
A cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nakasu ne mallakar kwalin Degree ba tare da wata kwarewa a sana’ar hannu ba – Farfesa Ishaq
Farfesa Ishaq Oloyede dake zama magatakardar hakumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB, ya bayyana takardar shaidar kammala degree ba tare da wata kwarewa a sana’ar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da biyan ₦640.6M a matsayin tallafin kudin karatu ga dalibai
Gwamnatin jihar Katsina ta amiince da sakin kudi kimanin Naira Milyan 640.6 domin biyan tallafin kudin karatu ga dalibai ‘Yan asalin jihar dake karatu a manyan makarantu na gaba da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu na yunkurin baiwa jami’o’in kasar nan cikakken ‘yancin cin gashin kai
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatin sa na kokarin bullo da manufar da za ta baiwa jami’o’in kasar nan cikakken ‘yancin cin gashin kai.
Shugaba Tinubu wanda ya samu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya jaddada manufofin gwamnatinsa na ba da fifiko ga fannin ilimin addinin musulunci
Gwamna Mallam Umar Namad ya bayyana ilimi a matsayin kashin bayan samuwar kowace al’umma da ci gabanta, wanda shi ne babban dalilin da ya sa gwamnatinsa ta kafa hukumar tsangaya domin!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga basu kai hari harabar Jami’ar Usman Danfodio ba – Isma’il Muhammad Yauri
Jami’ar Usman Danfodio da ke Sakkwato ta karyata labarin da ake yadawa cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari a harabar jami’ar.
Jami’in hulda da jama’a na Jami’ar Isma’il Muhammad!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...