Browsing Category
Ilimi
Gwamna Namadi ya jaddada manufofin gwamnatinsa na ba da fifiko ga fannin ilimin addinin musulunci
Gwamna Mallam Umar Namad ya bayyana ilimi a matsayin kashin bayan samuwar kowace al’umma da ci gabanta, wanda shi ne babban dalilin da ya sa gwamnatinsa ta kafa hukumar tsangaya domin!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga basu kai hari harabar Jami’ar Usman Danfodio ba – Isma’il Muhammad Yauri
Jami’ar Usman Danfodio da ke Sakkwato ta karyata labarin da ake yadawa cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari a harabar jami’ar.
Jami’in hulda da jama’a na Jami’ar Isma’il Muhammad!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a sakewa fannin ilimin Tsangaya da Islamiyya fasali a jihar Bauchi
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad ya jaddada kudirin gwamnatin sa, na sakewa fannin ilimin Tsangaya da Islamiyya fasali domin samun karatu cikin sauki kuma mai inganci,da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa za ta mayar da dalibai 184 dake karatu a Sudan zuwa wasu jami’oin a kasashen…
Majalisar zartaswar jihar jigawa a zaman na jiya, ta amince da sama da kudade naira biliyan 1.7 a matsayin kudin makaranta ga dalibai 184 dake karatu a Sudan wanda aka za’a mayar wasu!-->…
Read More...
Read More...
Makarantar kimiyya da Fasaha ta Kazaure ta ware Naira Milyan 600 domin gudanar da wasu ayyuka a…
Makarantar kimiyya da Fasaha ta Kazaure ta ware Naira Milyan 600 cikin kasafin kudin shekarar 2024 domin gudanar da wasu ayyuka a makarantar.
Shugaban makarantar Farfesa Babawuro!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ya kamata malamai su rika samun Naira 250,000, N500,000 da kuma Naira miliyan 1 a duk wata
Shugaban kwamitin majalisar wakilai kan ilimin jami’a Abubakar Fulata, ya yi kira da a kara albashi ga malaman firamare da sakandare da jami’o’i.
Shugaban ya ce ya kamata malamai su!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sunyi garkuwa da dalibai mata a jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutsin-Ma
Akalla dalibai mata biyar a jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutsin-Ma ta jihar katsina ‘Yan bindiga sukayi garkuwa da su.
Rundunar yan sandan jihar ta kama mutum 1 da ake zargin yana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya zata sanya yara kimanin Milyan 10 a makaranta
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin ta na sanya yara kimanin Milyan 10 da basa zuwa makaranta a shiyyoyi 6 dake kasar nan, nan da makonni kalilan.
Karamin Ministan Ilimi Yusuf!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin soyayya ya yi sandiyyar mutuwar wani matashi dan jami’a
An tabbatar da mutuwar dalibin aji biyu a fannin kimiyyar na’ura mai kwakwalwa na jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma a jihar Katsina da aka bayyan sunan sa da Abubakar, biyo bayan wani!-->…
Read More...
Read More...
A safiyar yau an sace daliban jami’ar tarayya dake Gusau da ba’a kai ga tantance adadin su ba
An sace dalibai da ba’a kai ga tantance a dadi su ba a safiyar yau, a jami’ar gwamnatin tarayya dake Gasau babban birnin jihar Zamfara.
Yan bindiga masu yawan gaske sun mamaye!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...