Browsing Category
Jigawa
Ku Tuba Daga Amfani Da Tsohuwar Hanyar Noma, Ku Rungumi Ta Zamani – Pantami
Daraktan hukumar bunkasa harkokin sadarwa ta kasa Dr.
Isa Ali Pantami, ya bukaci ‘yan Najeriya da su riki noman zamani ta hanyar
amfani da hanyoyin sadarwa.
Pantami ya bayyana hakan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ma’aikatan Jigawa Sun Shiga Tasku, Albashi Babu Tabbas
Gwaman jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ne yayi wannan gargadin na matsalar da za a fuskanta.
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbar Jigawa Tayi Babbar Damkar Katan-Katan na Giya
Hukumar Hisbah
ta Jihar Jigawa ta kama wadanda da ake zargi, su 48 tare da kwace katan 37 na
kwalaben giya a yankin Karamar Hukumar Taura.
Kwamandan
Hisbah, Mallam Ibrahim Dahiru ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ruwa Yayi Gyara a Jigawa, Gidaje 50 Sun Rushe, Mutane 200 Sun Rasa Matsugunnai
Ambaliyar ruwa
ta rusa sama da gidaje 50 tare da raba mutane sama da 200 da matsugunnansu a
Yalleman da Dakayyawa na Karamar Hukumar Kaugama a Jihar Jigawa.
Kamfanin dillancin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani Shaida Ya Faɗawa Kotu Yadda APC Tayi Maguɗi a Zaɓen Shugaban ƙasa a Jigawa
Wani shaidar jam’iyyar PDP, Mohammed Tata ya faɗa wa Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa cewa tilasta masa aka yi ya sa hannu a wani kwafin sakamakon zaɓen Shugaban Ƙasa!-->…
Read More...
Read More...
Sabbin Naɗanaɗen Buhari An Rufe Kura Da Fatar Akuya
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake naɗa Injiniya Boss Mustapha a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF da Abba Kyari a matsayin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, CoS.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Da Alamun Samun Ambaliyar Ruwa – NEMA
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta shawarci mutanen dake zaune a gabar kogunan Kwara da Binuwai a Jihohin Adamawa da Taraba da su sauya matsugunnai saboda gujewar ambaliyar ruwa.!-->…
Read More...
Read More...
Matsalar Kashi A waje, An Kaiwa Jigawa Agaji
Jami’in dale kula da shirin tsaftar ruwansha na yankin Birniwan Alhaji Isyaku Umar ne ya tabbatar da haka ga manema labarai a yau Alhamis.
Read More...
Read More...
Masu Neman Aikin Dansanda 8,062 Ke Halartar Tantancewa A Jigawa
Rundunar Yansandan Jahar Jigawa tace a kalla masu neman aikin Dansanda 8,062 ne suke halartar aikin tantancewa domin daukar su aikin dansanda.
Jami’in hulda da jama’a a rundunar,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sabbin Shugabannin Ƙananan hukumomi 27 na Jihar Jigawa Sun San Matsayinsu
Shubagan Hukumar Zaben ya mika sakon godiya ga jam’iyyun siyasa da jami’an tsaro da kuma kungiyoyin tallafi na kasa da kasa musamman wata gidauniyar tallafawa harkokin zabe ta kasa da…
Read More...
Read More...