Browsing Category
Siyasa
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin manyan daraktoci guda 6
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin manyan daraktoci guda 6 na ma’aikatar kula da harkokin ruwa da tattalin arzikin kasa ta kasa
A cewar mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Barau Jibrin ya raba tallafin motocin sufuri 60 a mazabar da yake wakilta a Kano
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa Sanata Barau Jibrin ya raba tallafin motocin sufuri 60 a mazabar da yake wakilta a Kano.
Cikin wata sanarwa da hadimin sa a kafafan yada!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Félix Tshisekedi ya lashe zaɓen shuagaban kasar Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo
An bayyana Shugaba Félix Tshisekedi a matsayin wanda ya lashe zaɓen shuagaban Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo.
'Yan adawa sun yi watsi da sakamakon zaɓen a matsayin na gangan suna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati na baza ta dena aiki tukuru ba wajen farfado da tattalin arzikin kasar nan
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin sa baza ta dena aiki tukuru ba, wajen farfado da tattalin arzikin kasar nan da samar da damar-maki ga matasa, domin damawa da su a!-->…
Read More...
Read More...
Kwankwaso ya bayyana kwarin gwiwar sa kann hukuncin da kotun koli zata yanke
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar NNPP ta kasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana kwarin gwiwar sa na cewa kotun koli zata yanke hukuncin kan zaben gwamnan Kano!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta bayar da takardar shaidar lashe zabe ga mambobin majalisar dokokin jihar Filato su 16
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayar da takardar shaidar lashe zabe ga mambobin majalisar dokokin jihar Filato su 16 a ranar Asabar.
Mambobin sun kasance ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ina sane da irin sadaukarwar da ‘yan Najeriya ke yi game da sauye-sauyen da gwamnatina ke…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce yana sane da irin sadaukarwar da 'yan Najeriya ke yi game da sauye-sauyen da gwamnatinsa ke aiwatarwa, tun bayan hawansa mulki a watan Mayun wannan!-->…
Read More...
Read More...
Faransa za ta rufe ofishin jakadancinta a Nijar
Faransa za ta rufe ofishin jakadancinta a Nijar, inda ake nuna kyama ga Faransawa tun bayan juyin mulkin da aka yi a watan Yuli.
Hakan ya sanya ficewar ma'aikata bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Oluremi Tinubu ta kaddamar da rabon Naira miliyan 950 ga dattawa marasa galihu guda 250
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta kaddamar da rabon Naira miliyan 950 ga wasu dattawa marasa galihu su 250 a fadin kasar nan.
A yayin da take kaddamar da shirin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Ribas ya amince da bada ₦100,000 ga kowannne ma’akacin gwamnati a Jihar
Gwamnan Jihar Ribas Siminalayi Fubara, ya amince da da baiwa kowannne ma’akacin gwamnatin a Jihar dubu 100 a jihar.
Tallafin kudin za’a raba shi ga dubban ma’aikata a kowacce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...