BREAKING NEWS
- ’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama Dillalai 7 A Jigawa
- ’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun Kai Naira Miliyan 6.5 A Borno
- Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A Plateau
- Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan Gilla A Kano
- Wani Mutum Ya Shiga Hannu Kan Zargin Kashe Mahaifiyarsa A Osun
- Zan Ba Kowane Dan Amurka Dala 5,000 Idan Jam’iyyarmu Ta Samu Nasara A Zaɓe – Trump
- Mutum 24 Sun Mutu A Ondo Bayan Shan Giya
- Messi Ya Cimma Yarjejeniya Ta Sayen Kungiyar Eldense Ta Spain
- Real Madrid Ta Doke Inter Milan, Haaland Ya Ci Kwallo Biyu A Nasarar da Manchester City Ta Yi Champions League
- Amurka Ta Mayar da Martani Kan Iƙirarin Iran Na Kama Jirgin Ruwanta
Saurare mu a Rediyo
Yanzu-Yanzu
Talla
’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama Dillalai 7 A Jigawa
’Yan sanda sun kwato miyagun ƙwayoyi 5,916, sun kama dillalai 7 a Jigawa
Rundunar ’Yan Sandan!-->!-->!-->…
Ra'ayi
’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama Dillalai 7 A Jigawa
’Yan sanda sun kwato miyagun ƙwayoyi 5,916, sun kama dillalai 7 a Jigawa
Rundunar ’Yan Sandan!-->!-->!-->…
Kimiyya
’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama Dillalai 7 A Jigawa
’Yan sanda sun kwato miyagun ƙwayoyi 5,916, sun kama dillalai 7 a Jigawa
Rundunar ’Yan Sandan!-->!-->!-->…
Nishadi
Al'adu
’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama Dillalai 7 A Jigawa
’Yan sanda sun kwato miyagun ƙwayoyi 5,916, sun kama dillalai 7 a Jigawa
Rundunar ’Yan Sandan!-->!-->!-->…
Kiwon Lafiya
Sarkin Hadejia ya jinjinawa Gwamna Umar Namadi bisa gagarumin gyaran Asibitin…
Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alhaji Dakta Adamu Abubakar Maje, ya kai ziyarar gani da ido Babban!-->…
Kasashen Waje
NLC ta yi watsi da shirin gwamnatin kasar na yunkurin kara farashin man fetur
Kungiyar 'yan kwadago ta Najeriya NLC ta yi watsi da shirin gwamnatin kasar na yunkurin kara farashin man fetur, in da ta ce ba za ta fada gadar zaren da gwamnatin ƙasar ke neman!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa ta bayyana cewa kimanin Naira Biliyan 190 ne aka ware domin gudanar da Kidayar…
Kwamatin Hukumar Kidaya na Majalisar Dattawa a jiya ya bayyana cewa kimanin Naira Biliyan 190 ne aka ware domin gudanar da Kidayar Jama’a shekarar 2022 mai zuwa.
Shugaban Kwamatin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Neja tace tsagin kungiyar ISWAP da mayakan Boko Haram suna kafa sansanoni a jihar
Gwamnatin Jihar Neja tace tsagin kungiyar ISWAP da mayakan Boko Haram suna kafa sansanoni a jihar.
Sakataren gwamnatin jihar, Ahmed Matane, ya sanar da haka a wani taron manema!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wata kotun jihar Jigawa ta wanke wani da ake zargi da kashe abokinsa
A jiya ne babbar kotun jihar Jigawa dake zamanta a karamar hukumar Birnin Kudu ta wanke wani mai suna Abubakar Garba da ake zargi da kashe abokinsa tare da sallamarsa.
An gurfanar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Tarayya ta Dutse ta dauki mafarauta guda 55 aikin kare rayuka da dukiyoyi a harabar jami’ar…
Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD) ta dauki mafarauta guda 55 aikin kare rayuka da dukiyoyi a harabar jami’ar da kewaye.
Babban jami’in yada labarai na jami’ar, Abdullahi Yahaya, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin NNPC ya bayyana cewa za a iya siyar da litar Man Fetur tsakanin Naira 320 zuwa 340 a…
Manajan Darakta na Kamfanin Man Fetur na Kasa, NNPC, Mele Kyari, ya bayyana cewa za a iya siyar da litar Man Fetur tsakanin Naira 320 zuwa 340 a shekara mai zuwa ta 2022.
Mele!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Farfesa Osinbajo ya bayyana cewa sun dukufa wajen shirya matasan kasarnan domin fuskantar kalubalen…
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta dukufa wajen shirya matasan kasarnan domin fuskantar kalubalen shugabancin kasarnan a gaba.
Osinbajo ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bidiyo

