Home Labarai Archive by category Lafiya

Lafiya

Labarai Lafiya

Majalissar wakila ta Najeriya tayi kira ga gwamnatin tarayya akan ta kawo karshen cutar amai da gudawa a jihar Jigawa da sauran jihohi

Majalissar wakilan tarayyar kasar nan tayi kira ga gwamnatin tarayya akan ta kawo karshen cutar Amai da gudawa a jihar Jigawa da sauran Jihohin dake fama da wannan cutar. Majalissar ta kuma bukaci kwamitinta dake kula da fannin lafiya akan su hada hannu da ma’aikatar lafiya ta kasa da sauran hukumomin lafiya domin bulla da […]Continue reading
Ilimi Labarai Lafiya Rayuwa Siyasa

Za ayi tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana da kungiyoyi a bangaren lafiya gameda yajin aiki

A gobe ne ake saran zaman tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana masu ruwa da tsaki da kungiyoyi a bangarn lafiya dangane da yajin aikin da ‘yan kungiyar lokitoci masu neman kwarewa suke ciki a yanzu haka. Mai Magana da yawun ma’aikatar Ayyuka da samar da aikinyi ta kasa Charlse Akpan ne ya […]Continue reading
Labarai Lafiya Siyasa

Majalisar Zartarwa ta Jihar Yobe ta amince da gina Cibiyar Keɓewa mai gadaje 200 a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Yobe

Majalisar Zartarwa ta Jihar Yobe ta amince da gina Cibiyar Keɓewa mai gadaje 200 a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Yobe da ke Damaturu a kan kuɗi Naira biliyan 7 da miliyan 22 da dubu 754. Kwamishinan Yada Labarai, Harkokin Cikin Gida da Al’adu, Alhaji Abdullahi Bego ne ya sanar da hakan a jiya a […]Continue reading