Browsing Category
Lafiya
An kama wasu da ake zargin manyan dilolin masu safarar miyagun kwayoyi ne
Dakarun bataliya ta 192, sashe na 81, na rundunar sojojin kasar nan, sun kama wasu da ake zargin manyan dilolin masu safarar miyagun kwayoyi ne a kan iyakar Balogun da ke jihar Ogun.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi Naira biliyan daya domin aiwatar da tsarin inshorar lafiya
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi naira biliyan daya a wannan shekarar domin aiwatar da tsarin biyan inshorar lafiya na jama’a a karkashin hukumar inshorar lafiya ta jihar Jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a koma makarantu a kasar Zambia bayan shafe makonni 3 suna zaune a gida sakamakon barkewar…
Dalibai a fadin kasar Zambia zasu koma makarantu bayan shafe sama da makonni uku suna zaune a gida sakamakon barkewar cutar Kwalara.
Ministan ilimin kasar da farko an tsara daliban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gudanar da taron bayar da horo ga matan Fulani 60 kan sarrafa abinci mai gina jiki a jihar Jigawa
Ma’aikatar Jindadi walwalar jama’a ta jihar Jigawa ta gudanar da taron bayar da horo ga matan Fulani 60 dake kauyen Gafaya dake Karamar hakumar Kafin hausa kan sarrafa abinci mai gina!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NDLEA ta kama miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram 100,458
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kaduna, ta kama miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram dubu 1 dari 458 a cikin watan Disamba.
Wannan dai na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu rahotannin hatsari kimanin 231, yayin da mutane 205 suka mutu a jihar Kano
Hukumar kiyayye haddura ta kasa, tace ta samu rahotannin hatsari kimanin 231, yayin da mutane 205 suka mutu a jihar Kano kadai, daga watan Janeru zuwa Nuwambar wannan shekarar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana fargabar mutum 61 sun rasa ransu bayan wani kwale-kwale ya nitse
Kungiyar da ke kula da 'yan ci rani ta duniya ta ce ana fargabar mutum 61 sun rasa ransu bayan wani kwale kwale ya nitse a Libya.
Kungiyar ta rawaito wadanda suka tsira da ransu na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Gombe ya kaddamar da allurar rigakafin shan inna ga Kimanin yara 981,710
Gwamnan Jihar Gombe Inuwa Yahaya ya kaddamar da allurar rigakafin shan inna ga Kimanin yara 981,710 ’yan kasa da shekara biyar a fadin Jihar Gombe.
Gwamna Inuwa wanda ya samu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar kidaya ta kasa, NPC ta kaddamar da binciken lafiyar al’umma a Najeriya
Hukumar kidaya ta kasa ta kaddamar da binciken lafiyar al’umma a Najeriya na shekarar 2023-2024. Haka nan kuma hukumar za ta fara aikin sake ginin ofishin hukumar na jihar Akwa Ibom a!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 176 suka mutu sanadiyyar fari da tsananin yunwa
Akalla mutane 176 suka mutu sanadiyyar fari da tsananin yunwa a Yankin Tigray na kasar Habasha.
Wani babban jami’I a yankin Hadush Asemelash, ya fadawa gidan Talabijin na Tigray TV!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...