Browsing Category
Tsaro
Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Lakume Rayuka A Jigawa
Kakakin rundunar SP Abdu Jinjiri, shine ya tabbatar da hakan ga manema labarai, inda yace lamarin ya auku ne a ranar juma’a, da misalin karfe 1 da mintuna 35 na rana.
Read More...
Read More...
Matashin da Ya Yiwa Mata 40 Fyade Ya Shiga Hannu a Kano
Ya kara da cewa yayin bincike, mutumin ya furta cewa ya yiwa sama da mata 40 fyade a shekara guda, cikinsu har da yara, da matan aure, har da wata tsohuwar ‘yar shekaru 80.
Read More...
Read More...
Yan Tada Kayar Baya Na Cigaba Da Shan Kashinsu A Hannun Sojojin Nijeriya
Jagoran yada labaran ayyukan tsaro, John Enenche, cikin wata sanarwa da ya fitar yau a Abuja yace anyi luguden wuta ranar 7 ga watan Yunin da muke ciki, a cigaba da yakin sama da ake…
Read More...
Read More...
Fursunoni Sun Rabauta da Yanci A Kano Albarkacin Korona A Kano
Sakin nasu yazo ne bayan umarnin da gwamnatin tarayya ta bawa Jihohi, kan su rage Cunkoso a gidajen gyaran da’ar, saboda annobar Coronavirus.
Read More...
Read More...
Yan Boko Haram Sun sha Kashi A Hannun Sojin Nijeriya
Hedikwatar Tsaro ta
kasa ta sanar da cewa kimanin Yan bindiga 200 ne suka mutu, biyo bayan barin
wutar da Rundunarsu da Operation Hadarin Daji suka kaddamar ta sama a maboyarsu
na!-->…
Read More...
Read More...
EFCC tayi ram da wasu yan China bayan sun yi ƙoƙarin bayar da cin hancin makudan kudaden ga wani…
A jiya wakilan kamfanin da suka son a binne binciken Meng Wei Kun da Xu Kuoi suka kawo Naira miliyan 50 kafin alkalami, da zummar cikon zai biyo baya idan bukata ta biya.
Read More...
Read More...
Shekau ya fashe da kuka yana neman Taimako
Sakon Muryar mai tsawon 1:22 ya kunshi Muryar sa a inda yake neman taimakon Allah ya tsare daga lugudan wutar da suke sha.
Read More...
Read More...
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Yau Ranar Ƴancin Ƴan jarida Ta Duniya
Wannan ya sa ‘yan jarida ba sa samun damar sauke nauyin da ke wuyansu na sanar da al’umma irin abubuwan da ke faruwa a sassa daban-daban na duniya, musamman abubuwan da gwamnatoci ko…
Read More...
Read More...
Bana Babu Tafsiri Ko Wani Wa’azi Da Zai Tara Mutane Wuri Guda A Ramadan – Sarkin Musulmai
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su…
Read More...
Read More...
Hotunan Artabun da Sojojin Nijeriya suka Kashe ƴan Boko Haram 105
Babban Hafsan Sojojin Nijeriya Yusuf Tukur Buratai ya jinjinawa sojojin ƙasar bisa namijin kokarin da suka yi na dakile yunkurin matakan Boko Haram.
A yayin artabun jaruman sojojin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...