Browsing Category
Tsaro
Covid-19 Yadda titunan Abuja suka zama wayam tamkar kufai.
A yayinda aka sanya dokar hana fita a wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar!-->…
Read More...
Read More...
Sunayen Ƙasashen Da Buhari ya Hana Su Shiga Nijeria
United State of AmericaUnited Kingdom, China, Japan, Iran, Switzerland, Norway, Netherland, France, 10.South Korea, Germany, Italy Spain.
Read More...
Read More...
Wayyo Gobara Tayi Barna a Kasuwar Gujungu Ta Jigawa
Wata gobara ta kone wani sashe na shahararriyar kasuwar
Gujungu a yankin Karamar Hukumar Taura a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar civil defense na jiha, Adamu Shehu, ya
tabbatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fargaba:Babbar illar Da Cutar Corona Virus Zata Yiwa Nijeriya
Kasar Najeriya zata iya fuskantar karancin magunguna
sakamakon dakatar da shigo da magunguna da kasar india tayi zuwa kasar nan da
wasu kasashen da ke fadin duniya.
Babbar daraktar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu Ƴan Sanda Sunyi Aika-Aika Har An Rasa Rai a Jigawa
Rundunar yan sandan jiharnan ta tabbatar da bige wata mata mai suna Hauwa Danladi Turis, da wasu mutane 4, wanda jami'anta sukayi da motor rundunar, da yayi sanadi rasa ranta, tare da!-->…
Read More...
Read More...
EFCC Ta Kama Dan Wani Gwamna
Hukumar da ke yaki da masu
yiwa tattalin arzikin kasa zakon kasa EFCC tace ta kama dan gidan tsohon
gwamnan jihar Kogi marigayi Abubakar Audu, wato Muhammad Audu.
Mukaddashin mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsauraran Hukuncin Da Ya Kamata Buhari Ya Dauka Kan Gwamnonin Arewa – Sultan
Mai martaba sarkin musulmi
Alhaji Sa’ad Abubakar yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki
kan gwamnonin da suka gaza dakile matsalolin al’umarsu, da suka hadar da!-->…
Read More...
Read More...
Jawabin Sarkin Kano Kan Matsalolin Arewa Da Suka Jawo Cece-Kuce
Mai Martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sanusina II yace ‘yan Arewana daf da ruguza kawunansu matukar suka kasa magance dumbin matsalolin dake fuskantarsu.
Sarki Sanusi wanda yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shawarar Da Yan Majalisa Suka Bawa Shugaba Buhari Don Shawokan Matsalar Tsaro
Shugaba Muhammadu Buhari ya tattauna da shawagabannin majalisar dokoki kan kalubalen da Najeriya ke fusanta kan al'amuran tsaro jiya, a Abuja.
Yayinda suka amince da cewa za suyi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mai Dokar Bacci: Dansanda Da Wani Sun Shiga Hannu Bayan Aikata Laifi
Hukumar da ke
hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, reshen jihar Yobe, tace ta kama
jam’in dan sanda da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi wadanda aka boye
sunan su, bisa kama!-->…
Read More...
Read More...