Browsing Category
Lafiya
Gwamnatin Jigawa ta kashe Naira miliyan 500 wajen gina ingantattun bandakai a fadin jihar
Gwamnatin Jigawa ta ce ta kashe naira miliyan 500 wajen gina ingantattun bandakai a makarantu da asibitoci da kasuwanni da wuraren taruwar jama’a a fadin jiha.
Kwamishinan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa hadin guiwa da UNICEF sun amince da N500M domin samar da abinci mai gina jiki ga…
Gwamnatin jihar Jigawa da hadin guiwa da asusun tallafawa kananan yar ana majalisar dinkin duniya UNICEF sun amince da naira miliyan 500 domin samar da abinci mai gina jiki ga yara.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa na shirin rage yawaitar hadura akan tituna
Babban kwamandan hakumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa Dauda Biu yace hakumar na shirin rage yawaitar hadura akan tituna, dake sanadin rasa rayuka da raunawa mutane da dama karfin!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 13 ne suka rasu sanadiyyar wasu jiragen kasa da suka yi taho mu gama a kasar India
Lamarin ya farune a karshen makon da ya gatana a tsakanin garuruwan Alamanda da Kantakapalle dake jihar Pradesh.
Hukumomin a yankin sunce Fasinjoji 13 suka mutu wasu 50 suka ji!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kone fiye da kaji 45,000 a Mozambique
Jami'ai a Mozambique sun ce fiye da kaji 45,000 aka kashe, aka kuma ƙona tare da binne su a kudancin kasar domin daƙile yaɗuwar cutar murar tsuntsaye a ƙasar.
An shigar da kajin ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gano mutane 15,060 da ake zargin sun kamu da cutar Mashako a Najeriya
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce an gano mutane 15,060 da ake zargin sun kamu da cutar Mashako a kasar a daidai lokacin da ta ke bayar da karin haske kan matakin!-->…
Read More...
Read More...
Harin babban asibitin Zirin Gaza ya fusata kungiyoyin kasa da kasa, da al’ummar sassan duniya
Harin da ya kashe mutane akalla 500 a babban asibitin Zirin Gaza, ya fusata kasashe, hukumomi, kungiyoyin kasa da kasa, da sauran al’umma a sassan duniya, wadanda ke ci gaba da yin!-->…
Read More...
Read More...
Za’a yiwa ‘yan mata allurar rigakafi da za ta taimaka musu wajen hana su kamuwa da cutar…
Gwamnatin tarayya ta samu allurar rigakafin cutar Polio sama da miliyan shida da kuma sauran kayayyaki don kaddamar da rigakafin ga 'yan mata masu shekaru 9 zuwa 14 a ranar 24 ga!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Yobe ya amince daukar ma’aikatan lafiya na Ungozoma 158
Gwamna mai mala buni na jihar Yobe ya amince daukar ma’aikatan lafiya na Ungozoma 158 da suka kammala karatu a kwalejin aikin lafiya da ungozoma dake Damaturu, a matsayin yunkuri na!-->…
Read More...
Read More...
Ministan lafiya Ali Pate ya gargadi asibitocin kasar nan da su fifita ceton rayukan mutane fiye da…
Ministan kiwon lafiya da walwalar jama’a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya gargadi asibitocin kasar nan da su fifita ceton rayukan mutane fiye da kowane abu.
Bisa al’ada, sau da dama!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...